Mutane da dama na tunanin cewa maza sun fi mata iya yaudara, sai dai wannan batun babu gaskiya a cikinsa domin kuwa binciken da muka yi mun gano cewa 'yan mata sun fi kwarewa wajen iya yaudarar Samari.
A cikin wannan video za ku ji wasu jerin alamomi 10 da yan mata suke amfani dasu wajen yaudarar samarin su.