Jerin 'Ya'ya Da Jikokin Sheikh Dahiru Bauchi Da Suka Haddace Alqurani Maigirma


A Wannan video za ku ji takaitaccen tarihin sheikh Dahiru Usman Bauchi wanda shine ya kafa tarihi na tara yaya da jikoki da suka haddace Alkur’ani Maigirma 👇👇Alkaluma sun nuna cewa shehin malamin, wanda a kwanan nan ya cika shekara 98 a duniya — ranar 2 ga watan Almuharram 1444 Hijiriyya — yana da ’ya’ya da jikoki da ma tattaba-kunne kusan 300 da suka haddace Alkur’ani.

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post