Jerin Abinci 5 Da Cinsu ke jawo Warin Kashi Da Jiki Da Yadda Za'a Magance Warin


Warin Jiki ko warin kashi abu ne da duk wanda yake dashi baya samun sukuni a zamantakewar sa. Wasu jikinsu yana yin wari ne a dalilin rashin tsafta, wasu kuwa jikinsu ne a haka.


Sai dai wani Likita ya bayyana wasu nau'in Abinci guda biyar wanda cin su kan haifar da matsala wajen kawo warin jiki.


A cikin wannan video za ku ji wasu daga cikin abincin da likitan ya bayyana da kuma hanyoyin Da za'a kiyaye kai daga warin jiki.

 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post