Likitoci sun bayyana illolin dake tattare da yawan aske gashin gaba domin sun gano wasu matsaloli da ake iya samu a dalilin yawan aske gashin gaba.
A cikin wannan video za ku ji Irin illolin da yawan aske gashin gaba ke haifarwa ga jiki. Yana da matukar muhimmanci ku Kalli wannan video har karshe. 👇👇👇