HOTUNA: Yar sarkin Kano ta kammala digiri na biyu a fannin shari'a Landan



Diyar tsohon Sarkin Kano Hafsat ta samu kammala digiri na biyu a fannin shari'a a Jami'ar Soas ta Landan. 


A wasu hotuna da aka wallafa a shafin instagram tsohon Sarkin Muhammad Sunusi na II da iyalansa gabaki daya sun halarci bikin yaye daliban a ranar Laraba 7 ga watan Disamba.









Related
Previous article
Next article

Ads Tengah Artikel 1

Ads Tengah Artikel 2