Burin kowani uba a wannan zamanin shine ya wayi gari yaga ‘yarsa a dakin mijinta musamman a wannan yanki na Arewacin Najeriya.
A cikin wannan bidiyon za ku ji jerin wasu ra'ayoyi da mata suka bayyana dake hanasu yin aure a arewacin Najeriya.👇👇👇
[Related Posts]