Da kunsan sirrin dake cikin bawon kankana da ba za ku kara yardashi ba


Bawon kankana yana dauke da wasu amfani sosai da ba kowane yasan hakan ba. Mun saba idan muna shan kankana sai mu yar da bawon ko kuma mu bawa dabbobi su ci.


 Binciken masana kimiyyar tsirrai ya tabbatar da amfanin sa ga jikin dan Adam, kamar yanda wani fitaccen masanin tsirrai ya wallafa.


 Shi dai bawon kankana yana dauke da sinadarai irin su citrulline da amino acid da suke matukar taka rawa wajen taimkawa wajen yin maganin abubuwa da dama a jikin dan Adam.


A cikin wannan bidiyon za ku ji jerin amfani da cutuka da dama da bawon kankana ke yin maganin su.


Ku latsa nan domin kallon video 👇👇👇
Da kunsan sirrin dake cikin bawon kankana da ba za ku kara yardashi ba

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post