Bidiyo: Adam Zango Ya Yi Zazzafan Martani Ga Yan Kannywood Kan Kalaman Sheikh Idris Abdul’azizBiyo bayan wasu kalamai da Sheikh Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi yai ga yan film din Kannywood inda ya Kira su da marasa addini.


Hakan ya jawo cece-Kuce inda wasu daga cikin yan film din suka fito suna mayar masa da martani akan kalaman da yai.


Sai dai shi Adam zango a kalamansa bai ga laifin malamin ba inda a cikin wannan bidiyon ya yi suka ga abokan sana'arsa na Kannywood.Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post