Yau Burina Ya Gama Cika - Inji Amarya Ruƙayya Dawayya


A ranar Juma’a ne 4/11/ aka daura auren jaruma Rukayya Umar Dawayya da angonta Ismail Na'abba Afakallah a cikin birnin Kano. 


Jaruma Ruƙayya Dawayya tace burinta ya gama cika a yau bayan da aka ɗaura aurenta da Isma'ila Na'abba Afakallah.


Dawayya ta bayyana hakan ne a wata hira da gidan Freedom Radio suka da ita Jim kadan bayan daurin auren. 


 A yayin daurin auren dai manyan jaruman Kannywood duk sun halarta, har ma da tsaraba daga gidan su amarya.


Muna fatan Allah ya albarkaci wannan aure yasa albarka a cikinsa amin. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post