Ummi Rahab Ta Samu Juna Biyu, Ta Bukaci Masoyanta Su Taya Ta Murna


MATAR mawaƙi, furodusa kuma jarumi a masana'antar Kannywood Shu’aibu Ahmed Abbas wanda aka fi sani da Lilin Baba da matatsa kuma tsohuwar jarumar Kannywood, Rahama Saleh Ahmed wacce akafi sani da Ummi Rahab, ta bayyana cewa ta samu juna biyu.


Kalli abinda jarumar ta bayyana 👇👇👇


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post