ZoyaPatel
Ahmedabad

BIDIYO - Jaruma Rashida Mai Sa'a Ta Ja Kunnen Ganduje Akan 'Yan Adaidaita Sahu


A cikin wani faifan bidiyo da ta wallafa a shafinta na instagram Jarumar ta gargadi Kunnen Ganduje cewa Indai ana so APC ta ci zabe a Kano to bai kamata a takurawa 'yan Adaidaita Sahu ba.


Idan kuma har Ganduje yana son Gawuna ya ci zabe to ya zama lallai a sakarwa yan Adaidaita Sahu mara. 


[Related Posts]
Mumbai
Kolkata
Bangalore
Previous Post Next Post