An fara cike tallafin karatu (scholarship) na MTN Foundation, Kuyi gaggawar cikewa


Kamfanin MTN sun sanar da fitar da tallafin karatu wanda dalibai za su cike domin su samu tallafin. 


Wadanda zasu iya cikawa sune daliban Jami'a da kuma sauran 'yan gaba da sakandare, wadanda ke bangaren ilimin kimiyya da fasaha. 


Kuyi kokarin cikawa da wuri saboda link din ba zai dade a buɗe ba. 


Domin cikewa ku danna nan 👉 MTN scholarship


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post