HOTUNA: Mota Cike Da Miliyoyin Kudi Ta Kone Kurmus A Jihar Kebbi


Wata mota wadda ta dakko kudade masu tarin yawa ta kone kurmus a lokacin da take tafiya.


Wannan lamari dai ya faru ne a jihar Kebbi dake arewacin Najeriya kuma a ranar Laraba  abin ya faru.


Bayan faruwar abin tuni 'yan sanda su ka yi dirar mikiya a wajen domin ganin halin da ake ciki. 


Sai dai wata majiya ta tabbatar da cewa kudina sun kone kurmus babu wanda za'a mora daga cikinsu. 
Hotuna: Legit Hausa.

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

3 Comments

Previous Post Next Post