Shugaba Buhari Ya Bukaci ‘Yan Najeriya Da Su Sake Zabar Jam’iyyar APC A Zaben 2023 Domin Cigaba Da Samun Zaman Lafiya A KasaShugaban kasar Nigeria Muhammad Buhari ya yi kira ga al'umar Najeriya da su kara zaben jam'iyar APC a zabe mai zuwa na 2023. 


Shugaba Buhari ya bayyana cewa idan 'yan Najeriya suka sake zaben APC a babban zabe mai zuwa, don dorewar ci-gaba da zaman lafiya da kwanciyar hankali a fadin kasar da yammcin Afirka.


Buhari ya bayyana hakan ne a wata tattaunawa da yai da masu ruwa da tsaki na jam'iyar APC a fadarsa dake Abuja a ranar Juma'a 22 ga Yuli 2022. 

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post