Yanzu-yanzu: 'Yan Bindiga Sun Sace Shugaban Kwalejin Gona Da Lafiyar Dabbobi A Jihar Zamfara


A rahoton da Jaridar Daily Trust ta rawaito sun bayyana cewa 'Yan Bindiga Sun Sace Shugaban Kwalejin Gona Da Lafiyar Dabbobi A Jihar Zamfara


Wannan na zuwa ne kwanaki kadan bayan wasu ‘yan bindiga sun kashe manoma 40 a wani samame da suka kai kauyuka biyar ....


Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa An sace Habibu Mainasara, wanda shi ne shugaban kwalejin Gona da lafiyar dabbobi da ke jihar Zamafara.


An sace Mainasara a gidansa da ke Bakura da safiyar Lahadi.


Cikakken bayanin abin da ya faru har yanzu bai kammalu ba. 


Wannan ci gaban na zuwa ne ‘yan kwanaki kadan bayan da‘ yan bindiga suka kashe manoma 40 a wani hari da suka kai kauyuka biyar. 

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post