Illolin yin jima'i ta dubura ga lafiyar jiki


Kada ka/ki kuskura ayi amfani daku ayi jima'i (saduwa) daku ta dubura domin illolin sa sunada yawan gaske. 


KARANTA: Illolin dake faruwa da Budurwar da ta bari Saurayin ta yai zina da ita

KARANTA: Gimbiya Zahra Wadda Ta Sace Zuciyar Dan Shugaba Buhari A Kano

KARANTA: Siffofin Da Suke Hana A Auri Mace


Assalam Alaikum warahmatullah ta'ala wabarakatuh!

Barkanmu da war haka sannun mu da sake saduwa daku a wannan lokacin a cikin cigaba da shirye_shiryen da muke kawo muku.


Yau insha Allah a cikin shirin zamuyi magana ne akan illolin saduwa ta dubura wanda wasu mazan da kuma mata sukeyi Ko kuma suke bari ana yimusu. Domin karin bayani zan ajiye muku video ku kalla domin karin bayani. Hakika dai saduwa ta dubura haramunne kuma Allah ya la'anci masu yi. Shiyasa Ko tsakanin miji da mata ma Allah yace suyi duk abinda zasuyi suji dadi amma banda saduwa ta dubura.


Kuma Kamar dai yadda kowa yasani cewa shi dai ramin dubura a tsuke yake ma'ana ba waje ne da'a ka sani da yake a bude ba. Domin iska baya shigar sa shi ba Kamar farji yake ba. Shi kawai rami ne na fitar da bayan gida haka Allah yayi shi. Amma kaikuma kaje ka zura burar ka a wajen.


Kuma babbar illar anan shine masana sunyi bayanin cewa idan namiji ya saka burar sa a ramin kuma har yai relise a ciki to shifa wannan ruwan maniyyin idan ya zauna a ciki yana iya zama tsutsa wanda hakan kuma kan iya haifar da ciwon kansa wanda kuma hakan zaiyi sanadiyyar lalacewar wajen. Don haka kada ka Ko kada ki kuskura Ko nawa za'a baku ku yarda ayi amfani daku ta dubura, duk irin rudin da za'ai miki na cewa za'a baki kudi Ko wani abun karku kuskura ku bari ayi amfani daku ta baya. Domin idan kuka bari wannan ramin ya bude wallahi zama sai ya gagare ku domin sai ansa famfas don zama bazaiyu ba.


Duk wanda Ko wacce take bari ayi amfani da ita ta dubura wallahi yana cikin babban hatsari. 

Akwai wata mata kwanaki take yimin text cewa mijinta mai yawa sha'awa ne mai son yin jima'i ne, wata rana tana jinin ala'da yadawo daga tafiya yanaso ya sadu da ita amma babu hali shi ne ya sadu da ita ta dubura. Shine take tambaya ta Wai shin tabar ya cigaba da saduwa da ita ta bayan? To shine na fadamata illolin-kallon yin hakan kuma tace ta daina Allah yasa hakan ne.

Ga kuma wari Duke inda kika shiga. Illar dake cikin saduwa ta dubura shine wari domin an riga an bude takashin to zai zama iska na yawan fitowa mai wari wanda duk wanda ke kusa da kai bazai iya jurar zama ba kusa da kai ba.Kai kanka da kake son saduwa ta dubura mene abin dadin? Wajen fitar kashi mai zakaji in banda tabo kashi kuma ka bata gabanka da kashi da kuma doyi, wannan ba al'adar mutanen kwarai bace.


Don haka mata maza da mata a kiyaye domin yanzu abin yayi yawa ana yaudarar matasa da kudi da kayan kyale-kyale ana cutar su. Allah ya kiyaye mu amen.

Don Allah kuyi share zuwa group 5 domin jama'a su fadaka. 

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post