Dan wasan Najeriya Shehu Abdullahi ya auri 'yar film Naja'atu 'yar BabaDan wasan Najeriya Shehu Abdullahi ya auri 'yar film Naja'atu 'yar Baba a ranar Juma'a 18 ga watan Yuni na shekarar 2021

 
 
Shafin Kannywoodcelebrities ya wallafa cewa "A Ya ne aka daura auren Fitaccen Dan wasan kwallon kafa a arewacin Nijeriya, wato Abdullahi Shehu, da Amaryar sa wadda jarumar Finafinan Hausa ce mai suna Naja'atu Muhammad Suleman, wadda aka fi sani da "Murjanatu 'yar Baba''


An daura auren bayan an gama sallar Juma'a a garin Kano.


Naja'atu, ta fara fitowa a Finafinan Hausa, tun tana 'yar shekara 10.


Kadan daga cikin Finafinan da fito sun hada da '' Murjanatu 'Yar Baba, "Auren Gaja", "Hakkin Rai", "Harira" da sauran su a sanarwar da shafin ya wallafa a shafinsa na Instagram.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post