SHIN ZAIYU AZZAKARI YAYI NISA KO NISTEWA A CIKIN FARJIN MACEshin zai yiwu azzakari ya tafi “nesa ko nitsewa” cikin farjin mace?

Maza da mata barkanku da war haka. 

Yawancin farjin mata yana tsakanin inci uku ne zuwa bakwai. Wannan yawanci ya dogara da yanayin jikin mace gaba ɗaya. 

Duk da haka, farji na iya mikewa sosai da yin fadi yayin saduwa ko haihuwa. Wannan gaskiya ne, duk da cewa hakan,  wasu mazan azzakarin su sun cika girma da yawa wanda hakan kan rage jin dadi ga farjin wasu matan. Wannan na daga cikin rashin dacewar samun babban azzakari. Inji masana

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post