Kada Kayi Wannan Hadin Idan Bakada AureWannan hadin na masu aure ne idan bakada aure kada kayi shi 


Kamar yadda kuka ji, shi wannan hadin na ma'aurata ne musamman wanda basa jin dadin jima'i Ko kuma wanda basa gamsuwa a yayin gudanar da jima'i. 


Shiyasa a yau muka kawo muku wani hadi wanda idan ma'aurata sunayi zasu samu waraka sosai, kuma shi wannan hadin babu wahala wajen yin sa. Kuma zan ajiye muku video a Karshen wannan rubutun domin ku kalla don Kara samun ilimi akan wannan hadin. 


Kuma abubuwan da ake so basu da wuyar samu kuma suna da saukin kudi, ga su Kamar haka:

  • KANKANA(watermelon) Guda daya
  • MADARA(peak MILK) ta ruwa guda daya,
  • ZUMA(honey) tataciyar Zuma
  • AYABA(banana) guda biyar,


Bayan duk an tanadi wadannan kayan, sai a bare  ayaban a Yayyanka ta kananu, itama Kankana a yanka samanta, sai a zuba sauran kayan hadin a ciki a juya su sosai suhadu, idan maigida da uwargida sun gama cin abinci tsawon mintuna 10 sai su dauko wannnan hadin suna sha a hankali suna hirasu har su shanye kafin suje su kwanta barci. To anan dai abinda zance shine gaskiya sai wanda yayi wannan shine zai bada labari. 


Domin shi wannan hadin idan ma'aurata suna yinsa suna shan sa toh sun daina zargin junan su akan kwanciyar aure, domin zasu samu gamsuwa sosai da karin ni'ima da karuwar ruwan maniyyi. 


Duk wacce take da miji ki ringa yin wannan hadin kuna sha tare zaki mamaki.

Ga video sai ku kalla domin karin bayani.Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post