ZoyaPatel
Ahmedabad

CIKIN HOTUNA SHUGABAN NIGERIA MOHAMMED BUHARI DA BAZOUM MOHAMMED

 


Shugaban kasar Nigeria Muhammadu Buhari tare da takwaran sa sabon shugaban kasar Niger jim kadan bayan sun sha ruwa a fadar shugaban kasa dake Abuja. 




Bazoum Mohammed dai tun bayan rantsar dashi a matsayin shugaban kasar jamhuriyar ta Niger, wannan nan ne Karon sa na farko da yakawo ziyara zuwa Nigeria. 

[Related Posts]
Mumbai
Kolkata
Bangalore
Previous Post Next Post