INGANTACCEN MATSI DA BASHI DA ILLA



Assalamu alaikum warahamatullah wabarakatuhu, barkanmu da sake saduwa da ku a wannan lokacin. 

Yau insha Allah zamuyi magana akan hanyoyin matse farji ingantacciya kuma cikin sauki. 

Ga abubuwan da zaki bukata kamar haka;

(1) KANUN FARI

kisamu kanun fari kidinga jiqawa kinasha har sai ya salamce(sai ya huce) saiki sake jiqa wani kisake yi yanasa jikin mace dumi yana maganin sanyi sannan yana ciko gaban mace.

(2) LALLE

Kisamu lalle kidinga tafasashi kina shiga ruwan yana maganin sanyi yana matse mace.

(3) TSAKIN KUKA

Kisamu tsakin kuka ki dinga zubawa agarwashi kina tsugunnawa yana hana gaban mace wari kuma yana matse mace.

(4) KANUN FARI

Kisamu kanun fari kizuba akan garwashi kidinga tsugunnawa akai yana matse mace sosai.

(5) FARIN MISKI

Kisamu farin miski kidinga dangwalowa da abin goge kunne(auduga) kina matsi dashi zakisha mamaki.

(6) MAN ZAITUN

Kisamu man zaitun ki hadashi da man hulba da man kanunfari kidinga matsi dashi hummm ba a magana yar uwa.

(7) SASSAQEN BAURE

Kisamu sassaqen baure kidafashi da qaro kidinga shiga

(8) SAIWAR ZOGALE


Kidafa saiwar zogale da ganyen magarya kidiga farin miski kizauna aciki wlh zakisha mamaki yar uwa

Agwada za'a dace insha Allah. 



Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post